January 20, 2025

Office Address

123/A, Miranda City Likaoli
Prikano, Dope

Phone Number

+0989 7876 9865 9

+(090) 8765 86543 85

Email Address

info@example.com

example.mail@hum.com

Featured Gospel Music

Eljoe Africa – Sabon Rai Mp3 Download

Eljoe Africa – Sabon Rai Mp3 Download

“Sabon Rai” by Eljoe Africa is a captivating new single that blends traditional African rhythms with modern musical elements. This track showcases Eljoe Africa’s unique style and vocal prowess, delivering an engaging and soulful listening experience. The song’s uplifting melody and heartfelt lyrics celebrate new beginnings and the beauty of life, making it a must-listen for fans of contemporary African music. Download “Sabon Rai” now and immerse yourself in the vibrant sounds of Eljoe Africa.

DOWNLOAD MP3

Sai Ku zo muje mu nime batatu
In mun nime su sai mu kawo su wurin Yesu mu
Ruhun Yesu ne zaya bi da mu cikin yakin nan
Zaya karfafa bangaskiyar mu in mun raunana
Aniyan mu kenan mu neme yanuwa
Wadanda basu san sabon rai nan ba
CHORUS
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Aniyan mu kenan muneme yan’uwa
Wadanda basu san Sabon rai nan ba
VERSE 2
Let your spirit fill me
Take me to a place where you want me
Let your spirit reconcile
And bring down revival
Searching deeper through the crucket hearts of men emh
Breaking down the shackles
Reps. “Uba ya bamu wanan iko sai mu shiga cikin duniya mu je mu neme batatu”
Lead: Ruhu mai tsarki ne zai shugabance mu
Reps: “Sojojin Yesu bazamu taba gajiba”
Lead: Duniya na jiran mu gamu nan muna zuwa
Da sunan Yesu shine ai fitilar mu.
Reps: “Zamu haskaka koina har cikin lungu lungu
Domin neman batatu mu kawo su gun Yesu mu”
CHORUS
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Aniyan mu kenan muneme yan’uwa
Wadanda basu san Sabon rai nan ba
REFANE :
“Uba ya bamu wanan iko sai mu shiga cikin duniya mu je mu neme batatu”
CHORUS
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Sabon rai done kowa (Sabo rai done kowa)
Aniyan mu kenan muneme yan’uwa
Wadanda basu san Sabon rai nan ba
Produce by: KULZBEAT
Backup: PAGEBOY, SALAMA
About Author

Joshua Daniel

Joshua Daniel is a powerhouse of talent, whose contributions as a gospel songwriter, producer, and brand manager have significantly impacted the gospel music landscape

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *